Masu sana'ar yanke farce a jihar Kano sun fara shirye-shiryen ƙara farashin kuɗin yanke farce
Ba abo bane Mai wuya a Nigeria idan akace komai na rayuwarmu ya qara tsada Wanda hakan ne yasaka akoda Yaushe kayan masaruhi da dai sauransu suke qara tsada sosai saboda Talauci da kuma Matson rayuwa da Ake ta qara saka talaka a Nigeria.
Wanda Wannan ma wani sabon labarina da muka samu akafar sada zumunta Wanda
ATP Hausa Ta tattauna da mallam Garba Shehu mai sana'ar yanke farce ya bayyana Cewa kungiyar mu ta masu yanke farce mun zauna munga yadda zamu Kara kudi shine Dalilin da yasa mu zartas da Naira dari da hamsin akwai bukatar kara farashi nan bada jimawa ba.
Rahotan Ibrahim Aminu Jarida
Menene Ra'ayinku akai?