Ranar da Zaa rubuta Police CBT Exam da kuma Shortlisted
Rundunar yan sanda bata fitar da ranar rubuta Jarabawa CBT Aptitude test ba,Officially babu wannan maganar a halin yanzu.
A halin yanzu wasu mutane suna yada yanar gizon dubawa bayan Kuma yanar gizon ta dade a haka tun shekarar data gabata website din yake a haka.
A zahiri babu wannan maganar hukumar yan sanda ba sabuwar hukuma bace da zata yi abu daya shafi daukar ma'aikatan bata sanar a shafinta ba Nigeria Police Force
Mutanan da suke yada wannan yanar gizon ba zasu iya nuna mutum guda da ya daya cire Slip text CBT ba .