Cikin Hotuna - Yadda manyan jaruman kannywood suka taya MD Ali Nuhu murna cike shekaru 50 a duniya
Wasu daga cikin manyan jaruman kannywood kenan kamar su :
Rahama Sadau
Fati Washa
Umar m shariff
Lilin Baba
Da dai sauran su Hadi da babban Dan kwallon nan wato captain Ahmed Musa Wanda shima ya yi masa murna wannan cike shekaru hamsin a duniya..
Muna taya wannan jarumin murna cike wadannan shekaru hamsin a duniya na wannan jarumin Allah yaqara rufa asiri.