Four (4) Unforgettable kannywood female actress which are giant
Kannywood before has a talented female actress who's become popular and roll model to other female actress now a day.
Those female actress play a roll that make them to become unforgettable even after they left the industry but the memories never be wasted.
Let see the pictures of those kannywood female actress and what cause them to left the movie industry..
These are the pictures below:
Da hausa
Allah Sarki Hotunan Matan Kannywood da Suka rasu Suna da Kuruciya, da Abinda Yayi Sanadiyyar rasuwar su, Allah Ya gafarta Masu
Kamar yadda muka Saba kawo muku labarin kannywood yauma munkawo muku wasu daga cikin manyan jarumai Mata da suka bada yasu gudumuwa wajen karfafa wannan masana anta ta kannywood Wanda suka rigamu gidan gaskiya Wanda har yanzu kuma ana tunawa dasu a fagen wasannin Hausa saboda irin gwagwarmaya da akasha dasu kafin suyi wafati.
Wadanda suka hada da jaruma:
• Balaraba Muhammad
Da Kuma jaruma:
• Fadila Muhammad
Da Kuma jaruma:
• Murjanatu yar Baba
Wadannan sune jaruman da har yanzu ba a manta dasu ba su ba musamman ma jaruma Balaraba Muhammad wadda ita wafatinta yafi girgiza kannywood Baki Daya ..
Allah ya karbi bakuntarsu Baki Daya muna fatan alheri da samun rahama agaresu.
Ga hotuna jaruman Mata nan: