Gidauniyar jarumar Shirin labarina Maryam ta raba Abinci a cikin wannan watan ga masu buqata
Jarumar nan da aka fi sani da Maryam a cikin Shirin nan Mai suna labarina ta bayar da Abinci ga masu buqata a cikin wannan watan Mai albarka ta hanyar amfani da gidauniyar tallafawa jama'a
Wanda hakan ma ya Zama abin koyi ga Saurabh jarumai masu Hali da sukeda abinda zasu bawa masu buqata.
Cikin hotuna ga yadda Rabon Abinci ya gidana Akan wani layi na unguwar su jarumar da sauran layuka.