Hotuna daurin auren manyan jaruman kannywood da suka dau hankulan masoyansu
A wannan bidiyon Kuma mun kawo muku wasu daga cikin manyan kannywood da ake ji dasu ahalin yanzu hotuna na auren su na fari KO wanne acikin su.
Wadanda suka hada da:
Jarumi Ali Nuhu
Jarumi Adam a Zango
Jarumi Sani Musa Danja
Jarumi Abba El Mustapha
Jarumi Ahmad S Nuhu
Da dai sauransu duk a cikin wannan bidiyon da muka tattara muku Wanda zaku gansu KO wanne da matarshi a lokacin da aka Daura musu aure.
Ga wannan bidiyon ku kalla Kai tsaye anan shafin namu ku ajiye mana raayoyinku a comment section: