Hotunan Daluban Makarantar firamare Kauyen Kuriga su 287 da suka shaki iskar yanci

Hotunan Daluban Makarantar firamare Kauyen Kuriga su 287 da suka shaki iskar yanci

Bayan da masu garkuwa suka sace su yau ansamu cikin iyawar Allah an Samu damar karbosu ahannun yan ta'adda.

Allah yatsera mu da tsaka Mai wuya.

Daga

Shu'aibu Abdullahi