IBRO ya cika shekaru (9) da rasuwarsa tsofaffin hotuna sa da Kuma na iyalinsa - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

IBRO ya cika shekaru (9) da rasuwarsa tsofaffin hotuna sa da Kuma na iyalinsa

Mar 23, 2024

IBRO ya cika shekaru (9) da rasuwarsa tsofaffin hotuna sa da Kuma na iyalinsa


Jarumin nan barkwanci Wanda ya Dade Yana debewa mutanen yankin arewacin Nigeria dama na Niger kewa ta hanyar wasan kwaikwayo da ake gabatarwa a film industry na kannywood Wanda IBRO dai ya shafe shekuru sama da sha (17) a wannan masana Antar Kuma anayi dashi har lokacin da Allah ya karbi abinda.


Wadannan wasu hotuna ne da muka tattara muku Wanda suka shafi wannan jarumin da Kuma iyalinsa Amma pa a wannan bidiyon da zaku kalla muka tattara wadannan hotuna Kai tsaye.


Zakuga wasu daga cikin iyalinsa a wannan bidiyon da Kuma sauran nashi hotuna da muka bayyana Kai tsaye.


Ayi kallon lafiya. Ku ajiye mana comment a section namu: