Jarumi Rabiu Rikadawa tare da iyalinsa Maza da Mata - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Jarumi Rabiu Rikadawa tare da iyalinsa Maza da Mata

Mar 19, 2024


Jarumi Rabiu Rikadawa tare da iyalinsa Maza da Mata 


Babban jarumin nan na kannywood Wanda aka fi sani da dila wato Rabiu Rikadawa Wanda akayi gwagwarmaya dashi aharkan fina finan Hausa ta KO wanne Fanni Wanda ya hada da fannin barkwanci da Kuma fannin harkar soyayya.

Jarumin yafara film a masana Antar kannywood ne tare da wata jaruma da ake Kira da ladidi tubeless Wanda a can Baya atare suka wani Shirin a gidan talavijin dake jahar Kaduna Wanda daga Baya suka Samu damar Shiga kannywood Kai tsaye.

Wanda ahalin yanzu Shi jarumin Rabiu Rikadawa ya zarce jaruma Ladidi tubeless suna da Kuma shahara kasancewar Shi KO wanne Fanni Yana rabawa aharkan film na kannywood.


Ga wasu hotuna da muka tattara muku shida iyalinsa abin shaawa.

Wanne fata kuke yimisu ne: