Jarumin Barkwanci Yaya Dan kwanbo ya aurar da diyarshi ta farko


Jarumin Barkwanci Dan Yaya aurar da diyarshi ta farko 


Babban jarumin nan na barkwanci Mai suna Yaya dan kwanbo ya aurar da yarsa ta farko Wanda ya Samu halartar manya daga cikin wadanda suke daukar Shirin su na gidan badamasi.


An hango jaruma umma Shehu da Kuma sauran matan da suke daukar wannan Shirin.


Muna taya wannan jarumin murna aurar da yarsa cikin wannan lokacin, Allah ya tabbatar da alheri Shi a ciki.


Ga wadannan hotuna: