Kyawawa hotuna na Mataye da Adam a Zango ya aura - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kyawawa hotuna na Mataye da Adam a Zango ya aura

Mar 23, 2024

Kyawawa hotuna na Mataye da Adam a Zango ya aura


Wasu daga cikin kyawawan hotuna Mataye da jarumi Adam a Zango ya aura kenan Wanda muka tattara muku a wannan bidiyon da zaku kalla yanzu.


Kamar yadda muka Saba kawo muku labarai Akan kannywood da sauransu wannan ma yau Akan kannywood ne Wanda Kuma ya shafi jarumi Adam a Zango Akan lokacin Baya.


Ga wadannan hotuna zaku kalla a wannan bidiyon Kai tsaye anan shafin namu.


Ku ajiye comment naku a section !!