Labari Mai Dadi Ga wadanda suka cike tallafin Gwannatin tarayya na 50k FG Business Grant
Wasu da suka cike shirin bayar da tallafi na ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) mutane milyan ɗaya ne zasu ci gajiyar shirin 50k.
Ku duba comments section zan saka muku yanar gizo da zaku duba matsayin ku idan ka duba ya nuna maka Candidate Not Found To ba'ayi Shortlist dakai ba Kenan.
Idan ko anyi shortlisting dinka za'a turo maka Da text message Na 6 Digits verification Code, To sai kayi copying na code din sannan ka shigar dasu kasa NIN naka sai kayi submitting.
Shirin nan dai gwamnoni, ministoci, senatoci da yan majalisun tarayya sune suka bada List din wadanda zasuci gajiyar Shirin.
wanda suka nemi shirin zasu amfana da tallafin naira 50k sau daya.