Mawaki Rarara ya rabawa mabuqata Abinci a wannan watan na Ramadan
Kamar yadda kuka sani cewa mawaki Rarara yakanyi iya bashi kokari wajen ganin shima yanada tashi gudumuwa wajen taimakawa ga alumma don rage radadin zafin abinda ake ciki ..
Shima yabada bashi gudumuwa da Abinci ga masu buqata Allah yasaka masa da alkhairinsa ..
Abinda ya kamata wasu suyi koyi akai kenan duk Wanda yakeda Hali a cikin alumma..
Ga hotuna Rabon Abinci nan: