Smedan-sterling loan mataki na gaba Akan Bayarda bashi ga Mutanen Nigeria - NAIJA STICK

Mobile Menu

Top Ads

More News

logoblog

Smedan-sterling loan mataki na gaba Akan Bayarda bashi ga Mutanen Nigeria

Mar 14, 2024


Smedan-sterling loan mataki na gaba Akan Bayarda bashi ga Mutanen Nigeria 


Hukumar Smedan da haɗin gwiwar bankin kasuwanci na sterling sun fitar da sabon umarni ga wanda suka nemi Smedan-sterling loan ɗin kamar haka,Nafarko dole ne wanda suka nemi rancen su kasance sunada rijistar CAC da Tax number and certificate,Na biyu Dole ya kasance mutum yanada asusun banki na kamfani a sterling bank (corporate account)


Na uku dole ya kasance sun nemi rancen a matakin farko kafin zuwa shafin yanar gizon mataki na biyu Mataki na biyu dana uku da hukumar ta fitar shine kamar haka:Dafarko a shiga wannan link ɗin https://Sterling.ng/databanc, Duk Wanda ya nemi Loan din SMEDAN/STERLING BANK to ya bude email dinsa zaiga wannan sakon.


Idan ka shiga cikin email sai ka taba wajen da aka saka (START NOW) idan ya bude sai kaje Kasa ba wajen da aka rubuta (SIGN-UP) sai kayi creating account. 


Idan ka gama zasu turo maka sako ta email link,Ayi rijistar rukunai guda biyu rukunin farko bangaren shigar da bayanan mai kamfanin, rukuni na biyu bangaren shigar da bayanan kamfanin (CAC),Bayan haka za'a yi amfani da email domin karɓar One time password (OTP)Bayan an kammala rijista da wannan Link ɗin dake sama sai mataki na gaba,Mataki na gaba shine mutum sai ya duba dashboard ɗin sa a Inda yayi rijistar link ɗin sai yayi copy Na Promoter I'd ɗin sa.


Daga nan sai mutum yaje Playstore ko Appstore yayi Download ɗin Application ɗin sterling bank mai suna BANCA BY STERLING" Shima mutum zai cika bayanan sa tare da Sanya promoter I'd ɗin da ya kwafo a shafin dana bayar da link ɗin sa a sama bayan an cike Bayan step by step sai kuma ɓangaren sanya Corporate account number na sterling ga wanda basu da kamfani account a sterling bank kuma sai sun buɗe dole kafin su iya wuce wannan matakin Daga karshe kuma idan anbi wannan matakan za'a jira hukumar bankin su sanar da matakin ƙarshe na karɓar kuɗin da kowane mutum ya nema da CAC/Smedan certificate ɗin sa.