Tsofaffin Jaruman Kannywood Da suka rigamu gidan gaskiya wadanda ake tunawa dasu
Wasu daga cikin tsofaffin Jarumin Kannywood Da suka rigamu gidan gaskiya wadanda ake tunawa dasu akoda yaushe wadanda suka hada da manya da Kuma qananan jarumai acikin su.
Wadannan Jaruman sun hada da :
Baba Mai Aya
Aisha Dan kano
Balaraba
Hajiya Kushin
Da dai sauran su.
Wadannan Jaruman sun bada gudumuwa sosai a wannan masana anta tun farkon inda aka fito a wannan masana anta.
Jaruman sunyi iya qoqarin su wajen ganin sun bada gudumuwa daukaka da Kuma wearing guiwa na karfafa wannan masana Antar.
Allah yajiqansu da rahama ya haskaka kabarin su.