Wata Krista data dauki azumi Tasha dakyar inda tayi suma biyu kafin Karfe 4 - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Wata Krista data dauki azumi Tasha dakyar inda tayi suma biyu kafin Karfe 4

Mar 21, 2024


Wata Krista data dauki azumi Tasha dakyar inda tayi suma biyu kafin Karfe 4


Wata kirista ta gwada yin azumi sakamakon mijinta musulmi, matar ta bayyana hakan ne a shafinta na fesbuk inda take cewa tana mamaki yadda mutane Musulmi suke cin abinci a tsakiyar dare kuma su wuni busuci ba da sunan azumi.




Tace jiya da misalin 4:30 na dare ta tashi lokacin mijinta yana sahur itama tayi dan ta gwada jin yadda mutane keji, matar tace tayi ta tashi karfe 10 na Safiyar yau Amma sai taji cikinta na dan murdawa ta jure.


Aka tafi a haka har karfe 12 na ranar yau nan fa taji ta fara ganin uku uku ta kira mijinta tace itafa bazata jure ba, ana haka kawai tace sai jinta tayi a asibiti an ceto ta.


Tabbas musulmi suna kokari na jinjina musu da wannan azumi da suke fatan nasara garesu.


Daga

 Eniola Fagbemi Sisialagbo

08145974370