Jerin manya furodusa , mawaka da jarumai da adam A zango yayiwa Goma ta arziki amma sunka manta da shi - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Jerin manya furodusa , mawaka da jarumai da adam A zango yayiwa Goma ta arziki amma sunka manta da shi

Apr 16, 2024


Jerin manya furodusa , mawaka da jarumai da adam A zango yayiwa Goma ta arziki amma sunka manta da shi


Fitaccen jarumi a masana’atar Kannywood adam a zango a cikin wani faifan bidiyo inda ya bayyana sunayensu wanda yace kashi 30% ko 50% yayi rantsuwa cewa ya taimake su, amma koda sunje sun bayyana cewa wani ya taimake su to babu sunan adamu zango a bakinsu saboda ko ni dan ina wulakanci ne?


Waɗannan mutane ne Adamu zango ya taimawaka?


1. Falalu dorayi


2. Sadiq Mafia


3. Tahir I Tahir


4. Abubakar sani


5. Kabiru


6. Rabiu


7. Umar bigshow


Duk waɗannan mutane na basu mota da kuɗina na saye mota na basu, su bakwai da gumina.


Akwai lokacin da nayi biki na kyautar da babura goma, amma yau wa gari ya waya butulci ,


Shekara goma mutanen da na baiwa guduwa amma sun kasa fitowa su kare mutuncin adamu zango ƙalilan ne irin fati sai na auri zango na jinjina mata sosai.


Su waye  adam a zango ya taimaka amma sunka manta da Alkhairi zango


1. Fati niger

2. Nazifi Asnanic

2. Zainab raga

Zainab indomie

Umar bigshow

3. Ali jita


4. Ado gwanja


5. Umar m shareef


6. Sadiq sani Sadiq


7. Isah ferozkhan


8.hussaini danko


Jarumai kuma irin su


Sai na auri zango

Malika

Sai na auri yar ƙarama

Amina soyayya da shakuwa.

Wadanan mutane fah duk suna da rai kuma kallon ina musu kallon masoyana , uhmm bazai taba yiyuwa ba.