Kalli hotunan Motar Jarumi Adam a Zango Daya saya Naira Million #20 a Shekar 2019 - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kalli hotunan Motar Jarumi Adam a Zango Daya saya Naira Million #20 a Shekar 2019

Apr 17, 2024


Kalli hotunan Motar Jarumi Adam a Zango Daya saya Naira Million #20 a Shekar 2019


shekarar 2019 A. Zango ya bayyan sabuwar motarsa a shafinsa ta sada zumunta na Instagram a ranar Talata, jarumin da ake yi wa lakabi da Prince Zango ya yi alfahari cewa wannan lokaci ne na banbanta kansa daga sauran jurumai.


A lokacin da ya siyo wannan motar da yawa daga cikin mutane suna daukarsa a matsayin wanda yafi kowa mota mai tsada a duk kannywood duk da a lokacin naziru sarkin waka yana da babbar motar da yafi nashi.


Wannan motar a lokacin da ya shiyo ta a 2019 takai naira miliyan ashirin da biyar ( ₦25,000,000 ).