Sanarwa Akan Labarina Season 9 Daga Director Aminu Saira - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Sanarwa Akan Labarina Season 9 Daga Director Aminu Saira

Apr 16, 2024


Sanarwa Akan Labarina Season 9 Daga Director Aminu Saira


Director Shirin Labarina Wanda aka fi sani da Malam Aminu Saira yabada wata sanarwa akan zuwan Shirin nan naku Mai farinjini wato Shirin Labarina Wanda Zaa cingaba da haskawa a kwnaa nan.


Duba Wannan Labari >>> Ni zan zamewa adam A. zango matar mutukaraba idan har ya yarda zai aure ni, cewar ruƙayya abdurrahman 


Ga wannan sanarwa daya bayar Akan wannan Shirin.                                    


Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan In sha Allah    Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa, Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon  muna godiya ga masoya wannan shiri Labarina.


Nan bada jimawa ba za a dawo da wannan Shirin Kai tsaye ku kasance damu akoda yaushe a wannan shafin namu muna godiya.