A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur'ani, Allah yasa Alkhairi
Jarumin kannywood Wanda suka fi sani da suna Adam a Zango ya bayyanawa duniya cewa GA yadda yakeso ya aura.
Wanda ya Dora hotunan ta a shafin sa na sada zumunta Wanda masoyansa suka bayyana Jin dadinau da Kuma you mishi fatan alheri.
Wanne fata kukeyiwa wannan jarumin na naku Mai farinjini wato Adam a Zango.
Ga wasu daga cikin hotunan wannan baiwar Allah.
Ga wannan bidiyon domin Karin bayani: