Gaskiyar Zance Akan hadarin motar da jaruma Maryam wazeeri sukayi ita da mijinta - NAIJA STICK

Mobile Menu

يتم التشغيل بواسطة Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Gaskiyar Zance Akan hadarin motar da jaruma Maryam wazeeri sukayi ita da mijinta

09‏/05‏/2024

Gaskiyar Zance Akan hadarin motar da jaruma Maryam wazeeri sukayi ita da mijinta


Tsohuwar Jarumar Fim, Maryam Waziri wacce aka fi sani da Layla a cikin Shirin Labarina sunyi hatsarin mota tare da mijinta tsohon ɗan wasan ƙwallon Super Eagles na Najeriya, Tijjani Babangida, da ɗansu.


A Yau ta ruwaito iyalan sun yi hatsarin ne akan hanyar Kaduna zuwa Zaria kuma anan take ƙanin Tijjani wato Ibrahim Babangida ya rasu a yayinda aka kwashi Maryam da mijinta da yaronta zuwa asibiti.