Hotunan Mawaki Umar M Shareef tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa, da Kuma Yayansa
Hotunan da zaku kalla yanzu wasu hotuna ne na mawaqin nan Mai suna Umar m shariff da mahaifinshi da Kuma matarsa.
Wanda suka hada da yayansa na jini hotuna da suka dauki hankulan Mutane masoyansa Wanda ya kasance celebrity ne.
Ga wadannan hotunan: