Hotunan Mawaki Umar M Shareef tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa, da Kuma Yayansa.


Hotunan Mawaki Umar M Shareef tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa, da Kuma Yayansa


Hotunan da zaku kalla yanzu wasu hotuna ne na mawaqin nan Mai suna Umar m shariff da mahaifinshi da Kuma matarsa.


Wanda suka hada da yayansa na jini hotuna da suka dauki hankulan Mutane masoyansa Wanda ya kasance celebrity ne.


Ga wadannan hotunan: