Jarumi Ali Nuhu yayi NYSC nashi tun a 2000 yazama na farko da yamallaki degree a cikin matansa kannywood
Jarumi Ali Nuhu ya Zama na farko a cikin matansa kannywood a lokacin Baya da ya kammala degree nashi tun a 2000 Wanda Mutane suke daukar sa a matsayin jagora a cikin kannywood.
Ga Wannan hotuna nashi a lokacin da yake wa kasa hidima.
Ga hotuna Ku kalla: