Jarumi Umar M Shariff yataya yarsa murnar cike shekaru (9) a duniya - Hotuna
Babban Jarumi Kuma mawaqi Mai suna Umar M Shariff Wanda aka fina a matsayin mawaqi Wanda yashahara a nahiyar arewacin najeriya dama kidancin Nijeriya ya taya yar sa murnar zagayowar ranar haihuwa Wanda ta cika shekaru Tara (9) a duniya.
Ana zaku kallo hotuna da Kuma wasu daga cikin Yan uwanta Wanda muka Kira da yayanta wato Yaya Ali shima ya tayata murnar zagayowar ranar haihuwa din.
Ga wasu hotuna nan na Yar wannan Jarumi Kuma mawaqi wato Umar M Shariff:
Allah yaqara shekaru masu albarka Amin summa amin.