Kyawawan hotuna jarumar Shirin Labarina Fatima Hussain tareda mahaifanta da qannenta
Wasu hotuna na jarumar nan Mai farin jini wato jarumar Shirin Labarina Wanda Mutane da dama take burgesu a gefen roll dinda take hawa a Shirin Labarina.
Ga wasu hotuna na iyalanta tareda mahaifanta da Kuma wasu daga cikin qannenta.
Wanne fata kukeyiwa wannan jaruman ta Shirin Labarina Fatima Hussain.
Kalli hotuna: