Kyawawan hotunan Jarumar Shirin Gidan Sarauta da suka dauki hankulan masoyan ta
Wasu hotuna na jarumar nan ta Shirin nan naku Mai farinjini wato Shirin Gidan Sarauta Wanda suka ja hankulan masoyan ta.
Kamar yadda zaku kalla wadannan sune hotunan wannan jaruman Mata masu kyan gaske.
Ayi kallo lafiya.