Kyawawan hotunan Sabon sarkin kano sanusi lamido sanusi na biyu (2)
Kamar yadda kuka sani cewa tsohon sarkin kano Wanda aka fi sani da sanusi lamido sanusi na biyu,
Wanda Kuma cikin Ikon Allah yanzu yasamu damar dawowa Kan kujerar Shi ta sarauta Dom cigaba da Zama sarkin kano
Ga wasu daga cikin hotunan nashi: