Sababbin Hotunan Sarki Sanusi acikin fadar masarauta da suka dauki hankulan Mutane
Wasu daga cikin Manyan hotunan Sarki Sanusi kenan da suka ja hankulan Mutane a cikin fadar masarauta ta jahar kano Wanda aka nada Shi kwanaki hudu da suka gabata kenan.
Mutane dadama sun Fadi raayoyinsu Akan wadannan hotunan Wanda muka tattara muku ayanzu .
KO menene naku raayoyi Akan wadannan hotunan da muka kawo muku ayanzu.
Kalla hotunan: