Sabon Tallafin Gwannatin Tarayya - Ga Yanda ake cikewa - NAIJA STICK

Mobile Menu

يتم التشغيل بواسطة Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Sabon Tallafin Gwannatin Tarayya - Ga Yanda ake cikewa

21‏/05‏/2024


Sabon Tallafin Gwannatin Tarayya - Ga Yanda ake cikewa


A karkashin mulkin shugaba Tinubu domin farfado da Kuma Samar da tallafi GA mutanen Nigeria Baki Daya Wanda hakan ne yasaka ake fitarda wasu daga cikin hanyoyin Bayarda bashi KO Kuma grant domin tallafawa Mutane masu bukata.


Shirin zai Baku damar yin amfani da wadannan kudaden domin sayen gidaje da Kuma motoci da abubuwan more rayuwa.


Kamar yadda kuka sani cewa ana biyan wannan tallafin na Naira dubu hamsin 50k wato FG Grant hakanan wannan shima yazo da nashi tsarin.


Yan Nigeria miliyan 1.9 ne zasuci wannan gajiyar ta wannan Shirin da shugaba Tinubu ya wallafa.


Ga link nan domin cikewa:


https://credicorp-register.ng/apply