Gare ku sababbin ƴan crypto masu neman ilimin crypto trading ga inda zaku koya cikin sauqi Ku fahimta - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Gare ku sababbin ƴan crypto masu neman ilimin crypto trading ga inda zaku koya cikin sauqi Ku fahimta

Jun 16, 2024


Gare ku sababbin ƴan crypto masu neman ilimin crypto trading ga inda zaku koya cikin sauqi Ku fahimta


Sanin kowa ne baka cika ɗan crypto har sai kana da ilimi, da haka akwai Sabon Ajin koyar da crypto me da zamu fara, ajin kyauta ne ba'a buƙatar ko sisin ka, sai dai kawai mayar da hankalin ka.


Zamu fara koyarwar cikin sati mai zuwa, kuma zamu fara ne tun daga "BEGINNERS CLASS", wanda zamu koyar tun daga kan tushen menene crypto, yaya fasahar Blockchain take zuwa yadda Exchanger da wallet suke aiki.


Wannan Ajin na farko bayan mun gama shi, zamu gabatar da jarabawa akai kafin mu bayar da certificate wa ɗaliban da sukayi participating a ajin. Sannan kuma ɗaliban da suka fi hazaƙa mu basu jarin crypto ɗin.


Daga kuma zamu tafi izuwa "BASIC CLASS", wanda a ajin shi kuma zamu koyar da tun daga kan Onchain Analysis, Technical Analysis da Market Psychology. Wannan shima kyauta ne, sannan zamu bayar da certificate akai.


Banda haka duk wani Lecture da mukayi zamuyi video akai zamu ɗora akan Telegram Channel namu, Tiktok da da sauran social medias. Wannan dama ce kyaita ga wanda yake buƙatar ya zama cikakken ɗan crypto ba dan hayaniya ba.


ABUBUWAN DA AKE BUƘATA KAFIN KAYI JOINING 


1. Zakayi joining na groups da Channel na Telegrams namu da zamu dinga koyarwar.


2. Zaka cike Google form saboda musan experience naka a crypto.


3. Kana buƙatar wayar salula ta Andriod, iPhone ko kuma computer.


4. Duk lokacin da zamu dinga Lecture zakana taking Note, kana rubuta key note abubuwan da mukayi lecture.


Kayi Joining Na Telegram Group Namu, Anan Ne zaka Samu Google Form Ɗin Da Zaka Cike Na Karatun Da Zamuyi: https://t.me/britecafricachannel