Hotunan Barka da Sallah na jarumi Abale shida matarsa
Wasu hotuna na barka da Sallah da muka ci Karo dasu na wannan jarumin Mai suna dadi hikima kenan shida iyalinsa.
Muna yi muku barka da Sallah mutanen wannan shafin namu Allah ya maimaita muna wasu shekaru masu albarka.
Ga wadannan hotuna Ku kalla Kai tsaye anan shafin namu muna godiya sosai: