Jarumi Zahradden sani yayi kaca kaca da jaruma Hadiza Gabon Kan maganar kar Mata su Shiga kannywood - NAIJA STICK

Mobile Menu

Top Ads

More News

logoblog

Jarumi Zahradden sani yayi kaca kaca da jaruma Hadiza Gabon Kan maganar kar Mata su Shiga kannywood

Jun 10, 2024

Jarumi Zahradden sani yayi kaca kaca da jaruma Hadiza Gabon Kan maganar kar Mata su Shiga kannywood


Wata sabuwa, kamar dai yadda kuke Jin wannan labarai na jaruma Hadiza Gabon Wanda baiwa Mata shawara akan niyyar Shiga harkan film inda tace tana Basu shawara Kada su kuskara su Daura niyyar Shiga wannan harkar na film.


A wani bangare Kuma jarumin fitacce na kannywood Wanda aka fi sani da Zahradden sani owner ya fatattaki wannan jaruman Kan wannan maganar da tayi inda muka tattara muku wannan bidiyon da muka yi bayani Kan yadda abin ta Kaya.


Ga wanna bidiyon Ku kalla: