Kyawawan hotunan sallah daga gidan MD Ali nuhu da Lilin Baba

Kyawawan hotunan sallah daga gidan MD Ali nuhu da Lilin Baba

Hotunan sallah na MD Ali Nuhu shi da iyalinsa da kuma Mawaki lilin Baba sunayiwa daukacin alamu barka da sallah.

Muna rokon Allah ya karbi ibadarmu ya maimaita mana amin.

Ga hotunan kasa.