Zafaffan Hotunan wankan sallah daga kannywood da iyalansu
Alhamdullahi yau 16/06/2024 an gabatar da sallah babban a fadin duniya mun rokon Allah ya karba ibadarmu amin.
Mun tattaro muku kadan daga cikin kwaliyar sallah jarumai,mawaka da daraktoci gwani ban sha’awa alhamdullahi.
Ga hotunan nan kasa kai tsaye daga shafukan su na sada zumunta.
Aminu saira daraktan shirin labarina shiri mai dogon zango wanda yayi kaurin suna sosai inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta yana mai cewa
"TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM Eidul Mubarak Allah ya Maimaita mana da Alkhairi #eidmubarak”