Kadan daga Shirin labarina Season (9) Episode (12) - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kadan daga Shirin labarina Season (9) Episode (12)

Jul 18, 2024

Ci gaba da Kallon Kadan daga Shirin ku Mai farin jini wato Shirin labarina Season (9) Episode (12) Kai tsaye Anan shafin namu.


Director Shirin Labarina Wanda aka fi sani da Malam Aminu Saira yabada wata sanarwa akan zuwan Shirin nan naku Mai farinjini wato Shirin Labarina Wanda Zaa cingaba da haskawa a kwnaa nan.


Kamar yadda muka Saba kawo muku wannan Shirin Kai tsaye anan shafin namu yua ma munzo muku da wannan Shirin Mai farinjini.


Ga bidiyon domin ku kalla: