Link To Apply For FEAP 100k Grant Empowerment Program 2024/2025 - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Link To Apply For FEAP 100k Grant Empowerment Program 2024/2025

Jul 6, 2024


Link To Apply For FEAP 100k Grant Empowerment Program 2024/2025


Similar articles: Babbar Dama - Neman Maaikata daga NGO -MSF France: Obstetrician Gynecologists Albashi 50,000-70,000 



FEAP simply means Family Economic Advancement Programme. It is an empowerment program formulated to empower the Nigeria families for economic self-sufficient and social integration .


As an empowerment program, FEAP seeks to promote viable agro and nonagro-based projects in the local government areas of Nigeria. It aims also to launch initiatives and speed up private sector involvement in economic development.



Abubuwan da ake buqata GA wayanda zasu amfana GA wannan tallafin:


1. Must be a Nigerian citizen.


Must be a member of either a Nuclear or Extended family.


3. Must have the National Identification Number (NIN).


4. Must be of the ages 18-65 years old.


5. Have good verbal and written communication skills.


Dalilin wannan Shirin da Kuma amfaninshi:


Hakki Akan wannan kungiyar ta cika alqawari ta ga duk Wanda yazama Daya Daga cikin wadanda zasu amfana Kuma za a biyaka, sannan Kuma duk wadanda suka Samu Sa'a Shiga cikin wannan Shirin suka tsunduma to kowanne wata Zaa Basu #100K


Yadda zakuyi applying na wannan Shirin:


Domin Shiga Daya Daga cikin wadanda zasu morewa wannan Shirin to GA link nan domin cikewa: 


 https://feap.ng/apply 


Ranar da Zaa rufe cike wannan tallafin:  

20 July 2024


Domin qarin bayani Akan wannan Shirin GA website nasu nan: https://feap.ng



Share this articles to your Friends and families if found suitable!!