NIMC ta fitar da shafin da zaku iya gyara Suna da date of birth na katin Zama dankasa
Hukumar rajistar katin ɗan ƙasa NIMC ta fitar da sanarwar cewa mutum zai iya change shekarun haihuwar sa da kansa hanyoyi biyar ne mutum zai bi amma dole sai ya biya kudi ta hanyar online payment remite .
Ga shafinda zaku bi nan domin gudanarnda wannan gyaran da kuke so kuyi wa NIN naku cikin sauki matuqar dai kunyi Remiter.
Visit: https://selfservicemodification.nimc.gov.ng
Wadannan suna lissafin adadin kudaden da zaku biya domin gyaran abinda kuke so Ku guar
- Idan mutum zai gyara shekarun haihuwar sa zai biya remite naira ₦16,340.
- Gyaran suna kuma naira 1,522
Duk abubuwan nan zaka iya yi da kanka ta hanyar shiga yanar gizon nan Visit: