Yadda zaka zama Agent na shirin tallafin gwannatin tarayya Mai suna ₦50,000 Presidential Conditional Grant Scheme
Gwannatin tarayya ta fitarda wani tsari na yadda zaka zamo Daya Daga cikin masu Kula da wannan Shirin nata Mai suna "Presidential Conditional Grant Scheme" Wanda ta bawa wasu Daga cikin Mutane dama na Zama agent na wannan shirin.
Mun kawo muku yadda zakuyi apply na wannan agent din a wannan Shirin.
GA abubuwan da ake buqata don cikewa.
Yadda Zakuyi Applying na wannan Shirin:
- Da farko za ku shiga wannan website ɗin nasu https://grants.boi.ng/agents
- Bayan ya bude za su bukaci a sa Aggregator Code, sai ka sa wannan 👉 EUNI75430
- Daga nan sai ka sa First Name, Surname da Email za su tura ma code ta email ɗin nan take sai ka sa.
- Bayan ka cike sauran bayanan ka daga karshe za su bukaci ka dauki live photo; wato ka dauki hotanka a lokacin. Sai ka yi submit