Hukumar Yan sanda ta kasa ta fitar da Shortlisted na Police Recruitment Specialist's shortlist
Hukumar dake kula da ayyukan yan sanda sun fitar da sunayen Specialist Astisan:- tsakanin dan shekaru 18 zuwa 28 na masu sana'nar hannu ko ince aikin hannnu ga kadan daga cikin sunayen ayyukan hannu .
1) Driver
2) Mechanic
3) welder
4) Painter
5) Plumber
6) medical
7)Band Section
8) Veterinary
9) Electricians
10) Marine
11) Communication/Info Tech.
12) Carpenters.
Zasu shiga karbar horo a police college dake najeriya wanda suka samu sakon sms sune zasu shiga karbar horon Allah ya ba da saa ya sanya alheri acikin aikin .
Ayi share don sauran alumma su amfana.