Yaron Bello Turji ya yi jinjina ga matasan Najeriya da sunkayi zanga zanga yace Zai yi musu kyauta “Giveaway”
Kasar mu Nigeria tana cikin halin ha ulai, Yanzu Jama’a In Banda Najeriya Ina Ake Wannan Wasan Kwaikwayon.
Wai ɗan ta’addar daji shine yake iya fitowa kafar sadarwar zamani ta Tiktok har ya yi ma matasa Alƙawalin zai basu kuɗi kyauta (Give away) amma ba’a iya sanin inda yake ba.
Ga sunan shi nan kuma ƙuruƙuru ana gani Rabe Magarya3 Allah ya kyauta gaba Amin.
Ga bidiyon nan ku kalla.