Mawaqi Aminu Nomisge yasamu qaruwar 'Ya mace
Shahararren mawakin nan Mai suna Aminu Nomisge Wanda aka finsabi da suna ambassador na hip-hop da ke aiki a tashar arewa 24 ya Samu qaruwar ya mace da Allah ya bashi.
Wanda aka haifa ranar talata ukku GA watan satumba na wannan shekarar ta 2024 misali karfe goma na safe a wani assibiti Mai suna " international clinic" dake bata a jahar Kano.
Allah ya Raya ya absu zuriya dayyaba ya sa Mai hidima GA addini CE aka haifa Amin summa amin.