Hukumar (FIRS) sun bude portal na daukar ma’aikata


Hukumar (FIRS) sun bude portal na daukar ma’aikata


Hukumar tattara haraji ta ƙasa wato Federal Inland Revenue Service (FIRS), ta buɗe shafin ɗaukar ma’aikata ga ‘yan Najeriya da ke da sha’awar yin aiki a can. Sai dai daga cikin sharuɗɗan da suka gindaya akwai maganar shekaru, wato ya zamto cewa mutum bai haura shekaru 28 ba. Ma’ana daga waɗanda aka haifa a 1996 abinda ya yi sama.


Sannan kuma dole ya zamto cewa kana da 2.1 ko First Class a kwalin digiri ɗin ka. Ga link ɗin neman aikin a cikin kwament.


APPLY HERE


https://careers.firs.gov.ng/