Mace Ta Farko A Najeriya Zata Gudanar Da Bikin Mùrnàr Shekara 8 Da Shigarta Zàwàrcì - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Mace Ta Farko A Najeriya Zata Gudanar Da Bikin Mùrnàr Shekara 8 Da Shigarta Zàwàrcì

Oct 2, 2024


Mace Ta Farko A Najeriya Zata Gudanar Da Bikin Mùrnàr Shekara 8 Da Shigarta Zàwàrcì


Rahoton ya ci gaba da ɗaukan hankulan Al'umma a kafofin sada zumunta, inda Ummi Ubba Gama bayyana haka kai tsaye a babban shafinta tana gayyatar yan uwa da abokan arziƙi zuwa wurin wajen ƙayataccen bikin tayata mùrnàr cika shekara takwas da shiga Zàwàrcì.