Maganin ciwon hakuri duk yadda hakorin ke ciwon Insha Allah - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Maganin ciwon hakuri duk yadda hakorin ke ciwon Insha Allah

Oct 31, 2024


Maganin ciwon hakuri duk yadda hakorin ke ciwon Insha Allah 


Kuyi Share Dubban Jama'a zasu Amfana.


CIWON HAQORI

ASami Itacen Tumfafiya ADafa Da Jar Kanwa aKuskura   da Dimin Shi Safe da Yamma Har Kwana 3, Haqora Zaa Warke,


KOGON HAQORI

A dibi Audugar Cikin Kwallon Tumfafiya a Dangwali Nonon ta Kadan asa Cikin Kogon, ARiqa Yin Haka Lokaci-Lokaci, Kogon Zai Cike, (Amma fa Akwai Zafi)


TSUTSAR HAQORI

ATafasa Saiwar Tumfay aKuskura da Dimin Shi, Sau 3 A Rana Kwana 2,

Zaka Rabu da Ita,,


HAQORA MAI JINI

ADafa Sassaqen Tumfafiya da Ganyen ta A Sa Gishiri Kadan, AKuskura Baki da Dumi-Dumi Sau 3 A Rana Kwan 1 Zaayi,

Haqora ZaSu Daina Jini


WARIN BAKI

A Dafa Furen Tumfafiya da Kwallon Ta Idan Ruwan Ya Huce ASa Abin Wanke Baki (Brush)  Ana Wanke Bakin Bayan an Dan Guntsi Ruwan

Kayi Ban Kwana da Doyin Baki,


HASKEN HAQORA

A Shanya Furen Tumfafiya Idan Ya Bushe A Maida Shi Gari A Hada Shi da Alaf Kadan, ADan Gwala da Buroshi ko Asuwaki AWanke Baki,

Haqora Za suyi Fari Tas,


DATTIN GORO KO HAYAQIN TABA

ADafa Furen Tumfafiya da Lemun Tsami (Lime) AWanke Baki Dashi da abin Wanke Baki (Brush)

Dattin Zai Fita Daga Baki Gaba daya)( 


ALLAH ta'alah ya tsare Mana lafiyarmu.