Shafin Cike Shirin Tallafin Horo na Ma’aikatar Bunkasa Karafa ta Najeriya a Bude yake - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Shafin Cike Shirin Tallafin Horo na Ma’aikatar Bunkasa Karafa ta Najeriya a Bude yake

Oct 11, 2024


Shafin Cike Shirin Tallafin Horo na Ma’aikatar Bunkasa Karafa ta Najeriya a Bude yake


Wani sabon Shirin da aka fitar Daga Gwannatin tarayya Wanda zai Bawa matasa damar dogaro da kansu Wanda aka fitar ta karkashen ma'aikatar Cigaban Karafa tana da nauyin tsara manufofi da shirye-shiryen ci gaba a fannin karafa da sauran sassa masu dangantaka. Ma'aikatar za ta kaddamar da shirin horaswa na wata guda.


Wanda aka tsara domin baiwa matasa da tsofaffin kwararru a fannin karafa damar samun karin kwarewa a fannonin da aka zaba. Wannan shirin zai baiwa wadanda suka kammala horaswar damar samun tallafi na kayan aiki don bunkasa ko fadada kasuwancinsu, wanda zai taimaka wajen samar da ayyukan yi da kuma inganta rayuwar mutane. 


Wasu nau'ikan horo guda uku, tare da sharuddan cancanta kamar yadda aka Akan wannan shirin:


1. Walda da Kirkirar Karafa:


2. Masana'antar Gyaran Karafa da Kimiyyar Karafa


3. Kula da Tsarin Na'ura da Gyaran Injinan Lantarki da Injinan Karkashin Wuta


Abubuwan da ake bukata kafin Fara wannan Shirin:


   - Dole ne ka kasance ɗan Najeriya kuma ka gabatar da tabbacin zama ɗan ƙasa.


   - Dole ne ka kasance mai shekaru tsakanin 18 zuwa 40.


   - Kana iya samun ko rashin masaniya a fannin walda.


GA link nan Domin cikewa 


https://forms.gle/aQ8bjy3ydf7bdRb37