SO GAMON JINI: Na matukar Kamuwa da soyayyar Tinubu – Balkisu - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

SO GAMON JINI: Na matukar Kamuwa da soyayyar Tinubu – Balkisu

Oct 28, 2024


SO GAMON JINI: Na matukar Kamuwa da soyayyar Tinubu – Balkisu


Ina Son Shugaba Tinibu Da Aure, Saboda Yadda Yake Gudanar Da Al’amuransa Cikin Nutsuwa, Gashi Mutum Adali


A wata fira da ankayi da balkisu a amana tv tana mai cewa ta kamu da soyayya wani babban mutum wanda shi yasa tazo isar da sakon ta ga al’umma.


Balkisu dai wannan kalamai nata sun sanya mutane cece kuce sosai a kafofin sada zumunta sosai inda take cewa.


“Ina son shugaban kasar mu tinubu soyayya ta aure.”


Ga bidiyo nan ku kalla.


https://hausaloaded.com/2024/10/so-gamon-jini-na-matukar-kamuwa-da-soyayyar-tinubu-balkisu.html