A Shirye Nike Tsaf Na Auri Hamdiya Sidi Sharif Idan Har Ta Aminta - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

A Shirye Nike Tsaf Na Auri Hamdiya Sidi Sharif Idan Har Ta Aminta

Nov 26, 2024


A Shirye Nike Tsaf Na Auri Hamdiya Sidi Sharif  Idan Har Ta Aminta


Wani saurayi KO ace magidanci da ya furta cewa a Shirye yake da ya Auri wannan Budurwa mai suna Hamdiya Yar asalin jahar Sokoto da aka kama saboda fallasa wasu abubuwan da akeyi a cikin jahar Sokoto.


Ga abinda yake cewa anan:


A Shirye Nike Tsaf Na Auri Hamdiya Sidi Sharif  Idan Har Tana Buƙatar Hakan, Cewar Sama'ila Umar, Ɗakingari, Jihar Kebbi


Wanne fata kuke yiwa wannan bawan Allah Akan wannan Budurwa da yake so ya aura.