FG ta saka hannu ga shirin Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP)
FG ta qaddamar da shirin Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP) don inganta rayuwar mutane miliyan 2.2 duk shekara. Shirin, wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin Ma’aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka jagoranta, yana nufin ƙirƙirar ayyuka miliyan 2.5 kowace shekara. Ma’aikatar Harkokin Ma’aikata da Ayyukan Yi tana kula da aiwatar da wannan shirin.
Shirin LEEP ya ƙunshi matakai huɗu na samun horo:
1. Digital Nomads – Horaswa kan basirar zamani da aiki daga nesa.
2. Vocational and Entrepreneurship Programmes – Horaswa kan sana’o’i da kasuwanci.
3. Job Fairs – Haɗa masu neman aiki da masu samar da ayyukan yi.
4. Centers for Learning Spaces – Samar da wuraren koyo da ci gaba.
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa
Shafin Cikewa: https://leep.gov.ng/join
Shafin Karin Bayani: https://leep.gov.ng/