Hotunan Saukar Alqurani Mai girma na Jaruma Zainab Abdullahi Yar Sokoto - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotunan Saukar Alqurani Mai girma na Jaruma Zainab Abdullahi Yar Sokoto

Nov 10, 2024



Hotunan Saukar Alqurani Mai girma na Jaruma Zainab Abdullahi Yar Sokoto


Wata Jaruma kenan mai da zaku Gani a wadannan hotunan Wanda sukayi Saukar Alqurani Mai girma a jahar Sokoto Wanda wannan Jarumar BA wata sananniya ce ba aharkan fina finan Hausa.


Amma duk da hakan ta taka irin nata rawar Gani a harkan film Wanda sukayi wannan saukan na Alqurani Mai girma a jahar Sokoto.



Jarumar Mai suna Zainab Abdullah ta bayyana irin farin cikinta sosai na samun wannan nasarar wadda ba qaramar nasarace ba.


Wanne fata kukeyiwa wannan Jarumar ne !!


Ga hotunan Ku kalla:









Wasu hotunan jaruman nan Mai suna Zainab Wanda suka bazu a shafukan sada zumunta